Ez 35:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya kuma yi magana da ni, ya ce,

2. “Ɗan mutum, ka fuskanci Dutsen Seyir, ka yi annabci a kansa.

Ez 35