Ez 34:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna cin kitsensu, kuna yi wa kanku tufafi da gashinsu, kukan yanka turkakkun, amma ba ku yi kiwon tumakin ba.

Ez 34

Ez 34:1-7