Ez 34:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda makiyayi yakan nemo tumakin da suka watse daga cikin garkensa, haka zan nemi tumakina. Zan cece su daga dukan wuraren da aka watsar da su a ranar gizagizai da baƙin duhu.

Ez 34

Ez 34:8-18