Ez 33:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya ji amon ƙahon, bai kuwa kula ba, hakkin jininsa zai zauna a bisa kansa. Amma idan ya kula da faɗakar, zai tsira da ransa.

Ez 33

Ez 33:1-13