Ez 33:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gare su ka zama gwanin kiɗa da waƙa, gama suna so su ji abin da kake faɗa, amma ba za su aikata ba.

Ez 33

Ez 33:24-33