Ez 33:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji, sa'ad da na mai da ƙasar kufai marar amfani saboda dukan ayyukansu na banƙyama.” ’ ”

Ez 33

Ez 33:28-33