Ez 33:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta biyar ga watan goma, a shekara ta goma sha biyu ta zaman bautar talala da aka kai mu, sai wani ɗan gudun hijira daga Urushalima ya zo wurina, ya ce, “Birnin ya fāɗi.”

Ez 33

Ez 33:11-22