Ez 32:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da Fir'auna zai gan su, zai ta'azantu a kan rundunarsa da aka kashe da takobi. Lalle Fir'auna da dukan rundunarsa za su ta'azantu. Ni Ubangiji Allah na faɗa.

Ez 32

Ez 32:22-32