Ez 32:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Meshek da Tubal suna can da dukan sojojinsu. Kaburburan sojojinsu suna kewaye. Dukansu marasa imani ne, waɗanda aka kashe da takobi, gama sun yaɗa tsoro a duniya.

Ez 32

Ez 32:23-32