Ez 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da na mai da ƙasar Masar kufai,In raba ƙasar da abin da take cike da shi,Sa'ad da na bugi dukan waɗanda suke cikinta,Daga nan za su sani ni ne Ubangiji.

Ez 32

Ez 32:9-24