Ez 32:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hallaka dukan dabbobinta da suke bakin ruwa,Ba ƙafar mutum ko ta dabba da za ta ƙara gurɓata ruwa.

Ez 32

Ez 32:11-21