Ez 31:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko itatuwan al'ul da suke cikin gonar Allah, ba su kai kyansa ba.Itatuwan kasharina kuma ba su kai rassansa ba.Itatuwan durumi kuma ba su kai rassansa ba.Ba wani itace a gonar Allah wanda ya kai kyansa.

Ez 31

Ez 31:5-17