Ez 30:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A ranan nan manzanni masu sauri za su fito daga wurina a jiragen ruwa, su tsoratar da Habashawa, ba zato. Azaba za ta auko a kansu a ranar hallakar Masar. Ga ta nan, ta zo.”

Ez 30

Ez 30:3-10