Ez 30:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Waɗanda suke goyon bayan Masar za su fāɗi.Ƙarfinta da take fariya da shi zai ƙare.Za a kashe su da takobi tun daga Migdol zuwa Sewene.

Ez 30

Ez 30:1-12