Ez 30:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, na karya hannun Fir'auna, Sarkin Masar, ga shi, ba za a ɗora hannun ba, don kada ya warke ya zama da ƙarfi yadda zai iya riƙon takobi.”

Ez 30

Ez 30:12-26