Ez 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kunna wa Masar wuta.Felusiyum za ta sha azaba mai tsanani,No kuwa za a tayar mata da hankali,Za a rurrushe garukanta.Za a tasar wa Memfis dukan yini.

Ez 30

Ez 30:12-23