Ez 3:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum, ka ci littafin nan da na ba ka, ka cika tumbinka da shi.” Sai na ci littafin, na ji shi a bakina da zaƙi kamar zuma.

Ez 3

Ez 3:1-9