Ez 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ka faɗakar da adali, kada ya aikata zunubi, shi kuwa bai aikata zunubi ba, hakika zai rayu domin ya ji faɗakar, kai kuma ka kuɓuta.”

Ez 3

Ez 3:13-22