Ez 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na zo wurin 'yan bautar talala a Telabib, waɗanda suke bakin kogin Kebar. Na zauna tare da su kwana bakwai, ina ta mamaki.

Ez 3

Ez 3:8-18