Ez 29:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su zama rarraunan mulki a cikin mulkoki. Ba za su ƙara ɗagawa sauran al'umma kai ba. Zan sa su zama kaɗan, har da ba za su ƙara mallakar waɗansu al'ummai ba.

Ez 29

Ez 29:6-21