Ez 28:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan aukar mata da annoba da jini a titunanta.Waɗanda za a ji musu rauni da takobiZa su fāɗi matattu a tsakiyarta.Za a tasar mata a kowane waje.Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji.’ ”

Ez 28

Ez 28:15-26