Ez 27:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi filafilan jirgin ruwanki da lilin mai kyau, mai ado daga Masar,Don ya zama alama.An yi tutar jirgin ruwanki da shuɗi da shunayya na gaɓar tekun Elisha.

Ez 27

Ez 27:1-16