Dukan mazaunan ƙasashen gāɓar tekuSun gigice saboda masifar da ta auko miki.Dukan sarakunansu sun tsorata ƙwarai,Fuskokinsu sun yamutse.