Ez 27:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce mata, ita wadda take zaune a mashigin teku, wadda take kuma kasuwar mutanen da suke bakin teku, ni Ubangiji Allah na ce,‘Ke Taya, kin ce ke kyakkyawa ce cikakkiya!

Ez 27

Ez 27:1-6