Ez 27:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dimashƙu kuma ta zama abokiyar cinikinki saboda yawan kayan cinikinki da yawan dukiyarki. Ta sayi kayanki da ruwan inabin Helbon, da farin ulu.

Ez 27

Ez 27:16-28