Ez 27:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suriya kuma abokiyar cinikinki ce saboda yawan kayan cinikinki. Sun sayi kayan cinikinki, da zumurrudu, da shunayya, da kayan ado, da lilin mai taushi, da murjani, da yakutu.

Ez 27

Ez 27:14-23