Ez 27:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sai kuma Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce, “Ya kai ɗan mutum, ka yi makoki domin Taya.