Ez 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, da yake Taya ta yi magana a kan Urushalima ta ce, ‘Madalla, Urushalima ta rushe, ƙofa ta buɗu, yanzu zan wadata da yake ta zama kufai,’

Ez 26

Ez 26:1-11