Ez 26:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji Allah ya ce, “Sa'ad da na maishe ki kufai kamar biranen da ba a zauna cikinsu ba, sa'ad da kuma na dulmuye ki cikin zurfin teku,

Ez 26

Ez 26:15-21