Ez 26:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su washe dukiyarki da kayan cinikinki. Za su kuma rurrushe garunki da kyawawan gidajenki. Za su kwashe duwatsu, da katakai, da tarkace, su zubar a cikin teku.

Ez 26

Ez 26:6-16