Ez 25:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin haka ni Ubangiji Allah zan hukunta Edom. Zan kashe mutanenta da dabbobinta, zan maishe ta kufai. Za a kashe su da takobi, tun daga Teman har zuwa Dedan.

Ez 25

Ez 25:7-15