Ez 24:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi wa 'yan tawayen nan magana da misali, ka faɗa musu cewa, ni Ubangiji na ce,‘Ka ɗora tukunya, ka ɗora ta a wuta,Ka cika ta da ruwa.

Ez 24

Ez 24:1-13