Ez 24:26-27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. a wannan rana wanda ya tsere zai kawo maka labarin.

27. A ranar bakinka zai buɗe, za ka yi magana da wanda ya tsere, ba kuma za ka zama bebe ba. Da haka za ka zama alama gare su, za su kuwa sani ni ne Ubangiji.”

Ez 24