Ez 24:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kai ɗan mutum, a ranar da zan ɗauke musu madogararsu, da murnarsu, da darajarsu, da abin da idanunsu suka ji daɗin gani, da abin da yake faranta zuciyarsu, da 'ya'yansu mata da maza,

Ez 24

Ez 24:19-27