Ez 24:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku naɗa rawunanku, ku sa takalmanku, ba za ku kuma yi makoki ko kuka ba, amma za ku lalace cikin zunubanku. Za ku yi ta nishi.

Ez 24

Ez 24:21-27