Ez 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Urushalima, tsatsarki ita ce ƙazantar lalatarki.Da yake na tsabtace ki, ba ki tsabtatu ba,To, ba za ki ƙara yin tsabta ba,Har lokacin da na fashe fushina a kanki.’

Ez 24

Ez 24:9-16