Ez 24:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ɗora tukunyar da ba kome cikinta a bisa garwashiDomin ta yi zafi, tagullarta ta yi ja wur,Domin dauɗarta ta narke a ciki,Tsatsarta kuma ta ƙone.

Ez 24

Ez 24:5-12