Ez 23:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta yi karuwanci da su, dukan waɗanda suke ƙusoshin Assuriya, ta kuma ƙazantar da kanta tsakanin gumakan da ta yi ta kai da kawowa a cikinsu.

Ez 23

Ez 23:4-16