Ez 23:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Rundunar za ta jajjefe su da duwatsu, ta sassare su da takuba. Za ta kuma kashe 'ya'yansu mata da maza, ta ƙone gidajensu.

Ez 23

Ez 23:38-49