Ez 23:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama a ranar da suka kashe 'ya'yansu, suka miƙa su hadaya ga gumakansu, sai suka shiga Haikalina suka ƙazantar da shi. Abin da suka yi ke nan cikin Haidalina.

Ez 23

Ez 23:36-46