Ez 23:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce,“Za ki sha babban hukuncin da 'yar'uwarki ta sha,Za a yi miki dariya da ba'a,Gama hukuncin yana da tsanani.

Ez 23

Ez 23:23-42