Ez 23:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalatarki da karuwancinki su suka jawo miki wannan, gama kin yi karuwanci da sauran al'umma kika ƙazantar da kanki da gumakansu.

Ez 23

Ez 23:27-37