Ez 23:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta yi ta kai da kawowa cikin Assuriyawa, a wurin masu mulki da manyan sojoji waɗanda suke saye da kayan yaƙi, suna bisa kan dawakai, dukansu samari ne masu bansha'awa.

Ez 23

Ez 23:9-20