Ez 23:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suka tsiraita ta, suka kama 'ya'yanta mata da maza, suka kashe ta da takobi. Sai ta zama abin karin magana a wurin mata sa'ad da aka hukunta ta.

Ez 23

Ez 23:5-11