Ez 22:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A cikinka ana raina mahaifi da mahaifiya, ana kuma tsananta wa baƙo, ana cin zalin marayu, da gwauruwa, wato wadda mijinta ya mutu.

Ez 22

Ez 22:1-9