Ez 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na nemi mutum a cikinsu wanda zai gina garun ya tsaya a hauren garun a gabana, domin kada in hallaka ƙasar, amma ban sami kowa ba.

Ez 22

Ez 22:22-31