Ez 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ka ce masa, ‘Ni Ubangiji Allah na ce, birnin da yake kisankai, yana kuma bauta wa gumaka don ya ƙazantar da kansa, lokacinsa zai yi!

Ez 22

Ez 22:1-6