Ez 22:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanninta sun zama kamar kyarketai masu yayyage ganima. Suna yin kisankai don su sami ƙazamar riba.

Ez 22

Ez 22:20-31