Ez 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa wa ƙasar Isra'ila, ka ce, ni Ubangiji na ce ina gāba da ita. Zan zare takobina daga cikin kubensa, in karkashe adalai da mugaye daga cikinta.

Ez 21

Ez 21:1-8