Ez 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ɗan mutum, ka nuna hanya biyu inda takobin Sarkin Babila zai bi. Dukansu biyu za su fito daga ƙasa ɗaya. Ka kafa shaidar hanya a kan magamin hanya zuwa birni.

Ez 21

Ez 21:14-26